Share Hawayenki – Umar M. Shareef

 

SONG: Share Hawayenki
ARTISTE: Umar M. Shareef

LYRICS

[Verse 1]
Share hawayenki
Amarya share hawayenki
Meye ya dameki
Amarya wai meye ya dameki
Yau ake daura aurenki
Ranar farinciki gareki
Yau dake da yan uwanki
Ango ya biya sadaki
Saura a kaiki daki
Je ki gaida iyayenki
Wanda su suka haifeki
Masu tarbiya gareki
A Yanzu Ke dubanki

[Verse 2]
Farinciki sun baki
Basu so suga kukanki
Gashi yau Ranar bikinki
Sun ga muna sunanki

Ki biyayya gurin Ango
Tunda Yanzu shine jigo
A gareki ya Zam Ango
Ma’ana ki
Ki Aure ibada
Kunne ido Ki kauda
Kinji Kinji Duk Ki
Zubda zancen masu son su kulla yaki

[Verse 3]
Ango Amarya na maka barka
Kya kykya yawa Amarya hakika
A gida na tarbiya aka dauka
Kwalliya gurinta sai son barka
Lokaci yasa Rawar dana taka
Auren Allah yasa albarka

Farinciki Kuke ciki
Maza da mata sun zo
Mai bakinciki, bakinciki
Muko bishi da kanzo
Ranar biki yau ake biki
Maza da mata sun zo
Mata kuban guda Muyi Rawa
Muyi rawa muyi rawa

[Verse 4]
Har wani kamshi ma tashi yake
Naga kawaye har juyi suke
Abokai su ma sai taku suke
Iyaye Sai sa albarka suke
M. Shareef Mai waka
Yanzu ma muka fara
Kowa yazo ya taka
Dan Haka nan muka tsara
Nai Haka Nai haka
Kuma kwi Haka kwi haka
Mata kuzo da girgiza
Mazaje Sai ku azaga
Amarya zo Ki rangaza
Ango kizo Ki ingiza

Instrumental till fade


Recommend a Song



    BROWSE BY CATEGORY

    Processional

    Recessional

    Reception Entrance

    Couple First Dance

    Father and Daughter

    Mother and Son

    Cake Cutting

    Bouquet Toss

    Garter Removal

    Money Spraying

    Yoruba Wedding

    Igbo Wedding

    Hausa Wedding

    Proposal